iqna

IQNA

Tehran (IQNA) an fara gudanar da tarukan arba'in na Imam Hussain (AS) a hubbaren Sayyida Zainab da ke birnin Damascus na kasar Syria.
Lambar Labari: 3486326    Ranar Watsawa : 2021/09/19